Main menu

Pages

AN KAIMA SHUGABAN KASA HARI A KAN HANYARSA ZUWA DAURA

 Yadda aka kaima Buhari Bari kan hanyarsa ta Zuwa Daura.


A jiya ne Shugaban Kasa Buhari ya taho daga Abuja zai zo Daura don gudanar da shagalin babbar Sallah. To sai dai Kuma sun zo wajen Dutsinma anan wasu 'yan bindiga suka far masa da shi da tawagarsa.Anan take securities din dake biye da Shugaban suka hau musayar wuta a tsakanin su. Wanda a ciki an kashe commissioner Yan Sanda, da wasu mutane biyu da aka raunata suke karbar magani.To ay dama idan tabi daga - daga su manyan su zasu sha wuya, tunda kullum kisan bayin Allah talakawa Ake amma ba a daukar Wani mataki sai dai ace anyi Allah wadai. Wani lokacin ma ba a cewa komai. To gar tun yanzu yaga irin tsarin da yagadar ma Nigeria a yankinmu na Arewa. Allah Ya kyauta Allah Yayi mana maganin wannan rashin tsaro da muke ta fama dashi.

Comments