Main menu

Pages

TASHIN HANKALIN DA 'YAN TIKTOK SUKA SHIGA SBD ZA A RUFE TIKTOK

 Wadanda sukai Shura a TikTok sun shuga damuwa

To aka ce kurunkus, ta faru ta kare, Insha Allah, Allah Ya karbi addu'a bayin Allah akan iya shegen da ake yi a TikTokTo a yanzu dai rigima ta shiga tsakanin kafuran bangaren biyu, akan yadda  za a goge TikTok din a manhajar Google place da Apple. 
.
To hakan ne fa yasa wadanda ke damawa da TikTok suke ta ma kansu jaje wasu Kuma suna jindadn hakan. Ga videon nan ku saurara kuji Karin bayani da Kuma ra'ayoyin Yan TikTok din.Comments