Main menu

Pages

YANDA ZAKA KARAWA WAYARKA SAURI DA KARFIN NETWORK
Yanda zaka karawa wayarka karfin Network 

 

Assalamu alaikum warahmatullah. A yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.sunan wannan App din ForceLTE hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka damar yin abu na musamman, bayan ka dakko wannan Application din Kai tsaye zaka fara amfani dashi, wannan Application din bashi da nauyi kuma bashi da wahalar gane wa. Wannan Application din zai baka damar ka karawa wayarka Saurin Internet, idan wayarka 2G ne ko 3G ne to wannan Application din zai maida maka wayarka zuwa 4G mai karfi, ta yadda network din wayarka zaifi sauri sosai.
To amma da, bayan ka kunna wannan Application din zai da katar da dukkanin kiran da zai shiga a wayarka, dole sai ka kulle shi sannan kira zai fara zuwan maka.


Sannan idan kuka duba zaku ga kusan over Ten millions peoples ne sukai download dinsa suje amfani dashi.


Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku. Danna download don dauko wannan app Mai matukar amfani.


Download

Download

Download

Bayan ka danna download kai tsaye zai kaika play store. A nanne zaka ga komai na wannan Application dinKai tsaye zaka danna Install shikenan nan zaka fara Amfani da shi, na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Comments