Main menu

Pages

JARUMAR KANNYWOOD DA TAYI KISAN KAI AKA YANKE MATA HUKUNCIN RATAYA.

 Jarumar Kannywood da tayi Kisan Kai

Post dinmu na yau an tuno da wata tsohuwar Jarumar film, Rabi Isma'il da ta kashe saurayinta ta hanyar hankada shi cikin Ruwa ya mutu Kuma kotu ta yanke Mata hukuncin kisa ta hanyar rataya.Akwai fina - finai da dama da Jarumar ta fito, Amma inda zaku jisu cikin wannan Video na kasa.


Sannan a cikin video dai har ila yau zaku ji cewa Ruqayya da wayya za tayi wuff da daya daga cikin shugabannin Kannywood. Ga video nan ku kalla.Comments