Main menu

Pages

ANA SA RAN ADO GWANJA ZAI MAIDA MATARSA

 



Da Yiwuwar Ado Gwanja Ya Kusan Mayar Da Matarsa

Da Yiwuwar Mawaki Ado Gwanja Ya Kusan Maida Tsohuwar Matarsa Maimuna Dakinta, Wasu Alamu Dasu Bayyana, Sun Nuna Alamun Kamar Ado Gwanja Ya Gama Tsaf Wajen Maido Da Matar Tashi Dakinta, Inda Da Yiwuwar Amaida Auren Nasu.


 

Wasu Bidiyoyi Da Masoyan Ke Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta Ya Nuna Tsoffin Masoyan Sunata Jaddada Soyayyar Tasu, Idan Baku Manta Ba, Watannin Baya Ne Muka Sami Labarin Ado Gwanja Ya Saki Matar Tashi.



Inda BayanHaka Har Mu Sake Samun Labarin Cewa Ta Kammala Iddarta, Yanzun Kuma Alamu Ya Nuna Kamar Gwanjan Yana Kokarin Maidata Kan Kadarinta. Wadaddan Bidiyoyin Sune Ske Nuna Kamar Gwanjan Yana Kokarin Maida Matar Tashi.




Comments