Main menu

Pages

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN IZZAR SO EPISODE 90

 


Tsakure daga cikin Shirin Izzar So episode 90

Kamar yadda kowa ya sani ne cewa sati biyu da suka wuce Allah Ya karbi rayuwar director Shirin Izzar So. Wanda hakan ya dagula tare da daga hankalin abokan aikinsa na Shirin da Kuma masu kallon film din.Kamar yadda kowa ya sani ne cewa Shirin Izzar So episode 90 already ya rigada ya kammalu, ana Shirin dare yayi su saki film din ne Kuma a Kai wannan babban Rashi a ranar lahadin da safe, Wanda hakan ya zama ala tilas aka tsaida wannan shiri saboda nuna alhini har Zuwa lokacin da zasu fitar don cigaba da haska Shirin a YouTube.Hakan ne yasa muka samo wasu Sina - Sinai daga cikin Shirin episode 90 din kafin a saki full dinsa. Ga video ku kalla.Comments