Main menu

Pages

YADDA AKAI SHAGALIN BIKIN RALIYA TA DADIN KOWA

 


Shagalin Bikin Raliya(Amina Yusuf) ta Dadin Kowa

Asabar din nan da ta wuce ne aka Daura auren Raliya ta cikin dadin Kowa, budurwar Rasaki a cikin Shirin film din. Inda aka sha shagalin Biki sannan aka kaita gidan Mijinta.


.
Kwanaki da yawa Raliya tayi batan dabo ta bace bat aka daina ganinta cikin Shirin. To ashe hakan yana da nasaba da Shirin amarcewa da zatayi shiyasa ta kaurace ma film din.To Alhmdlillh Muna fatan 'yan film Mata su yi tayin aure, auren da in sukayi anyi kenan ba fitowa Insha Allah. Da dukkan Musulmai Maza da Mata duk Mai son yin aure Allah Ka aurar dasu gaba daya.  Da wannan muke yi ma Raliya fatan Alkhairi Allah Ya sa anyi kenan Ya Basu zaman Lafiya.

Ga video shagalin ku kallaComments