Main menu

Pages

DANDATSETSIYAR MOTA TA KUSAN 40M NAIRA DA NAFISA ABDULLAHI TA SAYA

 


Yadda Nafisa Abdullahi Ke shanawa da wata babbar mota da ta siya ta miliyoyin kudi

 Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutun Kudi Naira Milliyan Arba’in (40 Millions Naira) Inda Motar Ta Dauki Hankula, Wani Bidiyo Da Nafisan Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta. Anganta Tana Hawa Wata Sabuwar Mota Kirar Chevrolet.Bayan Da Masana Harkar Motar Suka gani, Sunyi Ittifaki Kan Cewa Motar Zata Iya Kai Wannan Kudin Da Ake Tunani, Sai Dai Motar Bawai Yanzun Nafisan Ta Siyeta Ba. Tayi Watanni A Wajenta,Jarumar Takan Fita Kasashen Duniya Yin Harkokinta, Inda Bayan Idan Ta Dawo Kasar Nan Ne Take Samun Damar Hawa Sabuwar Motar Nata. Ga Bidiyon Motar Mun Kawo Muku.Comments