Main menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 91 ORG FULL MOVIE

 


Izzar So episode 91 Complete Movie

Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun kawo maku cigaban Shirin film din Izzar So, a yau Muna episode 91, sai muje muga ya zata kayak ne tsakanin Habiba mahaifiyar Hajara, da Kuma Gajiya Sara da tazo shirya tuggu wajen gudu ta zame ta Fadi warwas a kasa Kuma a gaban tukunyar gas din.
Inda har kanta sai da ta gwaru da tukunyar gas din kafin takai kasa. To dama shi Ramin mugunta ance ka Gina shi gajere.


To yanzu dai kuzo mu tsunduma cikin wannan shaharren film muga me zai faru. Mu Sha kallo Lafiya.Comments