Main menu

Pages

FALALAR KARANTA SURATUL MULK, LOKACIN KWANCIYA BACCI

 



Karanta Suratul MULK wato TABARA Da Amfanar Rasuk Lokacin bacci

 Manzon Allah ﷺ yana cewa;-
(Lallai akwai wata Sura ta Alqurani mai ayoyi guda Talatin,tana neman ceton bawa har sai an gafarta masa,itace Suratul TABARA.....)*


Daga Abdillahi bn Mas'ud R.A yana cewa;-
"Wanda ya karanta Suratul TABARA
{تباركَ الذي بيدِه الملكُ}
A kowane dare,Allah zai kare shi da ita daga Azabar Qabari,Mun kasance a lokacin Manzon Allah ﷺ muna kiranra mai tseratarwa.....".
@صحيح الترغيب 1475 صحيح ابن ماجه 3068 صحيح الترمذي 2891 صحيح أبي داود 1400 الألباني

Manzon Allah ﷺ ya kasance yana karanta Suratul TABARA  da Suratul
SAJADA,akowane dare"
@صحيح الجامع  ٤/٢٥٥ الألباني



Karanta Ayoyi guda biyu na karshen Suratul BAQARA*

Manzon Allah ﷺ yana cewa;-

(Dukkan wanda ya karanta ayoyi guda biyu na karshen suratul BAQARA a kowane dare ta isar masa)*
@البخاري مع الفتح، ٩/ ٩٤، برقم ٤٠٠٨، ومسلم،١/ ٥٥٤، برقم ٨٠٧، والآيتان من سورة البقرة، ٢٨٥-٢٨٦.

*﴿آمَنَ الرَّسُولُ بِمَا أُنْزِلَ إِلَيْهِ مِنْ رَبِّهِ وَالْمُؤْمِنُونَ كُلٌّ آمَنَ بِاللَّهِ وَمَلائِكَتِهِ وَكُتُبِهِ وَرُسُلِهِ لا نُفَرِّقُ بَيْنَ أَحَدٍ مِنْ رُسُلِهِ وَقَالُوا سَمِعْنَا وَأَطَعْنَا غُفْرَانَكَ رَبَّنَا وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ*

*لا يُكَلِّفُ اللَّهُ نَفْسًا إِلا وُسْعَهَا لَهَا مَا كَسَبَتْ وَعَلَيْهَا مَا اكْتَسَبَتْ رَبَّنَا لا تُؤَاخِذْنَا إِنْ نَسِينَا أَوْ أَخْطَأْنَا رَبَّنَا وَلا تَحْمِلْ عَلَيْنَا إِصْرًا كَمَا حَمَلْتَهُ عَلَى الَّذِينَ مِنْ قَبْلِنَا رَبَّنَا وَلا تُحَمِّلْنَا مَا لا طَاقَةَ لَنَا بِهِ وَاعْفُ عَنَّا وَاغْفِرْ لَنَا وَارْحَمْنَا أَنْتَ مَوْلانَا فَانْصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ﴾*.


Allah ne mafi sani


*Allah ka bamu ikon koyi da Manzon Allah ﷺ a dukkan rayuwa baki daya*.

Comments