Main menu

Pages

FINALLY AN FITAR DA RANAR DA ZA A FARA HASKA FILM DIN LABARINA

 Aminu Saira ya sanar da ranar da za a fara haska film din Labarina

Shirin film din Labarina Mai dogon zango na Saira Movies, da suka tafi hutu tsawon lokaci basu dawo ba. Yanzu sunyi Shirin dawowa da cigaba da haska wannan shiri inda zasu hada  seasons guda biyu, season 5 and 6.To shi dai wannan film an samu tsaiko akan wasu tsaiko da aka samu akan Jaruman film din. 


Don haka Aminu Saira ya sanar cewa nan da farkon wata ko tsakiyan August zasu cigaba da haska wannan shiri na Labarina, Wanda a yanzu haka ana tsaka da daukar shirin film din.To Allah Ya nuna mana wannan lokaci da rai da Lafiya.
Comments