Main menu

Pages

ALLAH SARKI, A KARSHE DAI AN CANZA SABON DIRECTOR NA IZZAR SO

  Producer Lawan Ahmad, ya canza sabon Director a Shirin Izzar So

Allah Sarkin Sarakuna, Shine ke jujjuya abubuwa, yadda Yaso a inda Yaso a Sanda Yaso. Buwaya ta tabbata ga Allah madaukakin Sarki.Rayuwa kenan idan yau mune to wataran fa ba mune ba, shiyasa a kullum akesi Bawa ya kasance Yana aikata Alkhairi a kowane lokaci a duk inda Kuma ya samu kansa a ciki.
Kayi kokari ka aikata abinda ko baka nan za a ringa tunawa dakai ana Maka addu'a da fatan Alkhairi. Yau Kwanan director Nura Mustafa Waye 20 dai dai da rasuwa, Kuma cikin ikon Allah, mashirya Shirin Izzar So su Saka sabon director na Shirin.To fatanmu a nan shine Allah Ya bashi ikon aikata Alkhairi kamar yadda tsohon director Marigayi Nura Mustafa Waye yayi.

Comments