Main menu

Pages

YA KASHE BUDURWARSA SABODA TA FASA MAI WAYA

  


Saurayin da ya kashe budurwarsa saboda ta fasa Mai Waya.


Wani matashi Dan Shekara 23 a jihar Delta, ya yi fishing zuciya ya ya kashe budurwarsa'yar Shekara 22 saboda ta fasa masa screen din wayarsa.Yadda abin ya faru kuwa shine, su dai wadannan masoya suna zaman alfasha ne a gida daya, inda yarinyar ta tare gidan saurayin kamar zaman Miji da Mata, Wanda har ma suke da diya daya tsakaninsu.Ranar da iftila'in zai faru, ta fita ne tane Wani waje inda ta dauki lokaci bata dawo ba. To da ta dawo shine fa wannan saurayi ya titsiye ta don Jin inda take ta dade, Kuma dama an bada shaidar cewa kullum cikin rigima suke.To anan fa suka cigaba da wannan fadan nasu Wanda tsautsayi yasa ta fasa Mai screen dinwayar shi iPhone 13 Pro Max. Aiko nan take ya harzuka ya dauko adda ya sassarata dashi.


To dama karshenta kenan ai. Allah Ka kiyashemu fadawa tarkon shaidan, Ka Kuma bamu ikon kiyaye dokokinKa Ameen.

Comments