Main menu

Pages

KO KUNSAN INTERNATIONAL ACTRESS CIKIN 'YAN MATAN KANNYWOOD?

 


Rahama Sadau ta zama international actress ta fara fitowa a Indian Film.


A yau mun kawo maku wani gutun scene daga cikin film din indai da Sadau ta fito a ciki. Da yadda yakeyin yaren kamar dama can ita daga India ta fito.
Haka zalika Kuma kowa ya sani tana fitowa a Ghanian Movies, Wanda yake kamar Nigerian film. To tafi tafi wataran kila a ganta a American film duk da kuwa cewa ta taba karbar gayyata daga mawaki Akon Zuwa can America. 


To mu dai fatanmu shine Allah Ya sa a wanye da Duniya Lafiya a hadu da Allah Lafiya kar ai karkon kifi. Ameen.

Ga guntun video ku kalla

Comments