Main menu

Pages

TSOHON MIJIN MOMEE GOMBE YAYI BANKADA TARE DA DALILIN RABUWARSU

 


Tsohon Mijin Momee Gombe, Ya Fadi dalilin rabuwarsu.

Subhanallah, Allah Ka shiryemu Ka shiryi dukkan Musulmai a duk inda suke a fadin Duniyar nan. Wallahi 'yan Kannywood kuji tsoron Allah ku rage tabargazar da kukeyi.Yanzu tsakani da Allah ace kuna Musulmai kuna yin fuska biyu, kuna yin kutunkutun raba auren Sunnah. To ku kiyaye kanku kuji tsoron Allah.Ku Kuma Matan da ke Wa mazajensu rashin kunya da rashin tarbiyya don ku shiga harkar film Kuma kuji tsoron Allah ku daina biye ma wasu shadanun Maza dake cikin Kannywood suna rudarku. Su sun killace iyalansu a gida ku Kuma suna hire maku kunne kuna baro gidan naku Mazan ku zo kuna tambele.
Wannan post firane da akayi da tsohon Mijin Momee Gombe, ya Fadi dukkan abinda ya faru har ya sake ta. Kuma yace har ysu bai taba marmarin mayar da ita ba tunda suka rabu. To kuwa me yayi zafi haka Kai ke CIN wuta. To mudai munce Allah Ya kyauta Allah Ya sasantaku ta koma dakinta inda yafi mata daraja a irin rayuwar da take yanzu.
Ku Kalli firan yadda firan ya kasance;Comments