Main menu

Pages

MAKOMAR SHIRIN IZZAR SO BAYAN RASUWAN DARAKTAN SHIRIN DAGA BAKIN LAWAN AHMAD

 


Makomar shirin Izzar So daga Bakin producer Lawan Ahmad

Lawal Ahmad (Umar Hashim) Ya Bayyana Makomar Shirin IZZAR SO Bayan Rasuwar Daraktan Shirin Nura Mustapha Waye Wanda Ya Rasu Ranar Lahadi, An Tambayi Lawal Ahmad Kan Cewa Shirin Na IZZAR SO Ya Tsaya Kenan Ko Zaici Gaba. Sai Ya Bada Amsa. Inda Zaku Saurari Abin Da Yace Game Da Makomar Shirin.Anaci Gaba Da Ta’aziyya Tare Da Jimamin Rashin Babban Darakta Na KannyWood Da Kuma Shirin Nan Mai Farin Jini IZZAR SO. Nura Mustapha Waye, Da Allah Ya Karbi Kwanansa Ranar Lahadi Uku Ga Watan Bakwai, Shekara Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.Jarumai Da Wandama Ba Jarumai Ba Sunci Gaba Da Mika Ta’aziyyar So Ga Iyalai Da Kuma Abokan Aikin Mamacin. Bayan Rasuwar Na Daraktan Shirin Ne Kuma Mutane Da Dama Suke Tunanin Ya Makomar Shirin Na IZZAR SO Zai Kasance, Inda Jarumin Shirin Ya Bada Amsa kamar haka cikin wannan Video.

Comments