Main menu

Pages

SAKO DAGA AMINU SAIRA, AKAN LABARINA SEASON 5 & 6

 


Muhinmin Sanarwa Kan Shirin LABARINA Series


Dalilin Da Yasa Wannan Jumma’a Bamu Fara Daura Shirin Labarina Series Season 5&6 Ba, Malam Aminu Saira Yayi Bayani Game Da Ranar Da Za.a Fara Daura Cigaban Shirin LABARINA.


 

Mashiryin Shirin Yayi Gamshashshen Bayani Game Da Abin Da Yasa Har Yanzun Ba’a Fara Haska Shirin Na LABARINA Ba, Sakamakon Wasu Yan Tangarda Da Aka Samu. Ya Kuma Yi Bayanin Dalilin Da Yasa Mutane Suga Anci Gaba Da Daura Shirin LABARINA Season 1 Akan YouTube,


Ga Bayanin Nashi Anan.Comments