Main menu

Pages

TANA KASA TANA DABO, JAHILAI ZASU 'BALLO MA ZEE ZANGO RUWA

 Rashin Ilmi da Sanin kaddara zai janyo Zargi akan mutuwar Nura Mustafa

Bani Bace Nayi Sanadiyyar Rasuwar Datakta Nura Mustapha – Zee Zango Tayi Bayanin Dalilin Da Yasa Tacema Marigayi Nura Mustapha Waye, Zata Mishi Bidiyo Idan Ya Mutu Ta Sami Na Sawa.. Bayan Yan Jarida Sun Tasota A Gaba Da Tambayoyi.
Mutuwa Dai Guda Daya Ce Kuma Daga Allah Take, Kowa Kuma Da Nashi Sanadin, A Satin Data Gabata Ne Dai Akayi Babban Mutuwa A Masana’antar KannyWood Inda Mai Bada Umarni Musanman A Shirin IZZAR SO Allah Ya Karbi Kwanan Sa.Rasuwar Nashi Keda Wuya Sai Aka Dinga Wallafa Wani Bidiyo Da Sukayi Tare Da Jaruma Zee Zango, Inda A Bidiyon Marigayin Ke Bayyana Wasu Kalamai Na Ban Al’ajabi, Bayan Da Zee Zangon Take Daukarsu Bidiyo Tare Tana Cewa Idan Ya Mutu Zata Sami Na posting.Jarumar Ta Fito Tayi Cikakken Bayanin Dalikinta Na Yin Wannan Bidiyon, Inda Ta Tattauna Da Ahmad A. Umar Ga Sautin Muryar Tasu Anan.Comments