Main menu

Pages

INNALILLAH.. YADDA AKAI JANA'IDAR 'YAR TIKTOK SHATU BAWA

 Yadda Akai Jana'idar Shatu Bawa.

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un!! Yadda Akayi Jana’izar Yar Tiktok Wato Shatu Bawa, Inda Ta Rasa Ranta.. Wannan Zamu Iya Cewa Wa’azine Ga Yan Mata Masu Rashin Mutunci Da Iskanci A Shafin Tiktok Din. Jaridar hausamini na ruwaito


Domin Sunaji Suna Gani Ga Inda Yar Uwarsu Ta Tafi. Haka Zakila Kowa Zai Bita A Hankal A Hankali

.Idan Kunne Yaji Gangan Jiki Ya Tsira, Da Yawan Wasu Yan Tiktok Din Musanman Ma Mata. Sun Shiga Hankalinsu Ganin Gawar Shatu Bawa. Inda Hankalinsu Ya Tashi SosaiMuna Fatan Allah Ya Gafarta Mata Ya Kyautata Tamu Bayan Nata. Mun Kawo Muku Cikakken Bidiyon Janazar Nata.

Comments