Main menu

Pages

ALI NUHU ZAI YI WUFF DA WATA BUDURWA, GASKIYAR MAGANA

 



Gaskiyar magana game da Auren Ali Nuhu

DUMI DUMI: Jarumi Ali Nuhu Zaiyi WUFF! Da Wata Budurwa, Wannan Shine Labarin Da Aketa Yadawa A Kafan Sada Zumunta, Inda Har An Fara Walkafa Wasu Hotuna Masu Kama Dana Pre – Wedding Pictures, Wato Hotunan Kafin Aure Inda Akaga Ali Nuhun Ya Rungumi Wacce Zai Aura.jaridar Hausamini ta ruwaito.



Wadannan ne Hotunan dasu ka fara Yawo a Shafukan Sada Zumunta, Inda Aketa Rade Radi. Sai Dai Kuma Idan Mukayi Duba Da Kyau Kan Wadannan Hotunan Zamuga Cewa Maganar Da Akeyi Bana GasKiya Bane, Domin Kuwa Hoton Hadashi Akayi Bawai Asalin Ali Nuhun Bane.


Ko A Baya Ansha Yada Irin Wadannan Hotunan Daga Baya Kuma Idan Akayi Bincike Sai A Gano Cewa Sam Ba Haka Abin Yake Ba.






Comments