Main menu

Pages

DALILIN DA YASA AKA CIRE UMMY ALAQA DAGA SHIRIN DADIN KOWA DA KUMA ALAQA

 


Dalilin cire Ummy Alaqa daga wasu series Film

 Mun samun wani labari mara dadi na wata jaruma da ake kira Ummi Alaqa wadda take taka rawa a wani shirin fim da ke tashe a wannan lokaci mai suna Alaqa wanda kusan ta sanadiyyar fim din aka santa.Kaman yadda makallata fim din suka sani jarumar tana daya daga cikin jarumai a cikin wanda suke taka rawar gani a shirin fim din kuma tana kokari a shirin.Kusan ganin kokarinta ne yasa Akaji ana jita jitan ita zata maye gurbin Nafisat Abdullahi watau Sumayya a fim din (LABARINA).An bayyana wani bidiyon ta wanda kusan ance dalilinsa aka dakatar da ita a shirin fim din na Alaqa da Kuma Dadin Kowa. Wasu kuma na zargin saboda za a sata a fim din Labarina ne yasa ta gudu a fim din Alaqa da dadin Kowa inda take fitowa a matsayin Sha'awa.Ku Kalli Wannan video nata inda take rawar iskanci da rashin tarbiyya. Sai kaga Yara kanana sun shigo film shiru shiru, Amma da sunga sun karbu sai su bude idonsu da yin futsara da rashin mutunci. Da ma indai harkar rashin tarbiyya ga Matan Kannywood wannan tambarin suneYa kamata mahukuntansu su dauki kwakkwaran mataki da doka ga duk wata shegiya dake son lalata masu  masana'anta. Allah Ya shiryesu idan zasu shiryu.

Munyi kokarin jin ta bakin jaruman da kuma mashiryan fim din don tabbatar da ko wannan rawar rashin kamun kan ne yasa aka fidda ta daga wadannan fina - finai ko ko a Labarina din zasu Santa, amma hakarmu bai cimma ruwa ba.


Mungode da bibiyabr shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.
Comments