Main menu

Pages

INNALILLAH... RASUWAR NURA MUSTAFA WAYE IZZAR SO DIRECTOR

  Rasuwar Nura Mustafa Waye na izzar So


Innalilahi wa'inna ilaihi raji'un. Allah Ya karbi ran shaharren Dan was an Hausa Kuma director na Shirin film din Izzar So rasuwa a yau din nan,
Inda ya RASU a gidanshi dake a gwauron Dutse kusa da Primary a Kano. A yau Jarumi Lawn Ahmad ya sanar da wannan babban Rashi na Nura Mustafa Waye masoyin Annabi Muhammad SAW, Muna fatan wannan soyayya da yake ma fiyayyen Halitta yasa ya zame Mai haske a sabuwar rayuwar da ya shiga a yanzu. Allah Ka gafarta masa dukkan zunubansa. Allah Ka karbi bakonci Nura Mustafa Waye Ameen.
Za ayi Jana'izarsa da karfe 11:00 na safiyar nana. Kayya Rai bakon Duniya. Allah Ka sa muyi kyakkyawan karshe.

Duk Wanda yayi damara don Duniya wallahi wallahi wallahi ya kwance tun lokaci bai kure masa ba. Kukan Kuruciya...........

Comments