Main menu

Pages

ALLAHU AKHBAR, CIKAKKEN VIDEO YADDA AKAI JANA'IZAR NURA MUSTAFA WAYE

 


Jana'izar Nura Mustafa Waye

Kamar yadda Labari ya karade gari a yanzu akan mutuwar Nura Mustafa, duk da wasu suna karyatawa, sun manta ita rayuwa idan lokaci yayi dole ne sai an tafi.Kamar yadda muka samu labari, an kwanta dashi Lafiya Kuma haka aka tashi dashi Lafiya Lau, to da yake wa'adin rayuwarsa ya cika sai gashi Allah Ya karbi ransa, inda ya tafi yabar mana Duniyar.Duk wannan rashe tashen da akeyi wasu kamar basu san ana yiba sunki hankalta su daina tsula tsiyar da suke a doron kasa. To fatan mu dai shine Allah Ya jikan Nura Allah Ya gafarta masa.


Ga cikakken video yadda aka gudanar da jana'izar Nura. Allah Ya gafarta masa.


Comments