Main menu

Pages

HIRA KAI TSAYE TARE DA NURA M INUWA

 


Fira da Nura M Inuwa,Sarkin Waka.

A yau mun kawo maku video hiran da akayi da Nura M Inuwa, a firan daga Bakin Mai ita da ake gabatarwa a BBC.A cikin firan ya Fadi kalubalen da ya samu game da fara Waka da yayi da yadda aka watsa Mai acid a fuska.Waka a bakin Mai ita dai tafi dadi inji Hausawa, don haka ga firan ku saurara.
Comments