Main menu

Pages

CIKAKKEN SHIRIN IZZAR SO EPISODE 90

 


Izzar So episode 90, Bakory Tv Full Movie


Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau Kuma gamu mun zo maku da cikakken Shirin Izzar So episode 90.Shirin da ta Dan samu tsaikonsati biyu da suka wuce saboda rashin Director da akayi. To Alhmdlillh a yau dai sun dawo cigaba da haska wannan film Mai farin jini.

Don haka gashinan sai ku shiga ku kallaComments