Main menu

Pages

ALLAHU AKHBAR, YADDA NURA YAYI SALLAMA DA MAHAIFIYARSA

 Hira da 'yan uwan Nura

A yau mun kawo maku firan da akayi da 'yan uwan Nura Mustafa Waye, da yadda aka iske gawarsa ya rasu.Da yawan iyalan da ya bari hat da marayu duk ya hada da nasa iyalin ya rike. Sannan sai yadda yayi sallama da mahaifiyar shi a safiyan da zai rasun.


Muna Kara jaddada nema masa gafaran Allah, da Neman sauki a cikin kabarinsa.

Ku Kalli yadda firan ya kasance.Comments