Main menu

Pages

YANDA ZAKU MAGANCE MATSALAR SAURIN KAREWAR DATA DA SHAN CHAJI

 



Yanda za a magance matsalar saurin karyewan Data. 



A yau mun kawo maku video wanda Muhabteam sukayi akan matsalar shanyewar chaji saurin karewan Data da Kuma sai kana cikin amfani da waya ta tsaya.




Nasan kowa zai so ya San hanyoyin da zai bi don ya samu datan sa ta dinga jimawa idan monthly subscription ne to datan nan kar ta kare kafin watan akallla ta Kai sa ko da kusa da karshen watan ne. Don sau da dama zaka sayi data ta wata but kafin sati 2 data ta kare.




Sai Kuma matsalar saurin Shan chaji ga waya. Kowa yana so idan ya chaza wayarshi akalla ta dauki lokaci kafin chajin ya Kare, but wata wayan aiki kadan zaka fara sai ka nemi chaji kaga ya tafi karewa.

Don haka yanzu sai ku Kalli Wannan videon don amfaninmu gaba daya.



Comments