Main menu

Pages

JERIN MAZA DA MATAN KANNYWOOD DA AURENSU YAYI KARKO

  
'yan Kannywood da Aurensu yayi karko


A yau mun kawo maku videon wasu daga cikin 'yan Kannywood da sukai aure tuntuni Kuma auren nasu ya dade yayi karko har gobe suna gidan aurensu.


Wasu Mata da mijin duka 'yan film ne kamar wadda tayi film din Wasila, ita da Mijinta duk 'yan film ne gashi sun kwashe Shekara 17 suna tare, da sauran wasu da zaku gani a cikin video.


Wasu Kuma Matan ba 'yan film suka aura ba ba Amma cikin ikon Allah sun zauna suna ta hayayyafa. To fatan mu a kullum shine Allah Ka dada kawo zaman Lafiya da kwanciyar hankali gami da FAHIMTAR JUNA a gidajen auren Musulmai baki daya a duk inda suke, Ka kawo mana karshen matsalolin agidan aure da yawan sake - sake da akeyi. Ameen.
Ku Kalli videon.Comments