Main menu

Pages

YANDA ZAKA SAYI ETHEREUM A 2022 KA CI RIBA SOSAI

 .
Yanda zaka sayi Ethereum A shekaran 2022.


Kamar yadda kowa ya sani ne cewa Ethereum na daya daga cikin kudin internet wato cryptocurrency, ana samu sosai da wannan crypto kuma, idan aka saye shi ta hanyar da ya kamata.Don haka muka kawo maku step by step na yadda za a sayi wannan crypto.Idan kana son sayen wannan crypto idan daga south Africa kake, to ka tabbata kabi wadannan tsare tsaren don sayen Ethereum a shekaran 2022.Da farko, zaka zabi irin tsarin da zakai payment. Wannan shine abu na farko da zaka farayi. 


Akwai zabi har guda 5 na yadda zakai payment daga tsuran kudi, debit/credit card, ko payment na online, ko wire transfer ko cheques, da sauran Cryptocurrencies.
Bayan ka gama wannan sai ka shiga abu na gaba.


Step 2 - zaka zabi idan yafi dacewa na platform. Idan Kuma da ATM kake so ka saya Toba sai kayi creating account baIdan Kuma kana so kayi amfani da trading platform ne to akwai ire iren platforms da ya kamata ka duba akwai Centralized da Kuma Decentralized Exchanges.
Step 3 - zaka saita account dinka a Decentralized Exchanges (DEX) bude account a nan yana bukatar steps da Zaka bi sune kamar haka;
Zaka sanya sunanka da Email address don yin sign up.


Zakai verifying email address da phone number.Akwai culumns da Zaka ciccike personal information dinkaZakai verifying din identify dinkaSai ka zabi kalar payment da kake soStep 4 - zakai depositing kudin a account.

Da ka gama bude account din, to abu na gaba shine zaka maido da kudin zuwa account dinka, idan ka zabi debit card ko bank account.
Step 5 - Cikin nasara zaka sayi Ethereum dinka idan ka yi deposit a exchange account dinka kawai sai Kai proceed ka sayi Ethereum dinka 
Step 6 - kayi kokari ka ajiye Ethereum dinka safe, to abu mafi muhimmanci a gaba shine yadda zaka ajiye Ethereum din. Wasu daga cikin masu amfani dashi basu damu da wannan step din ba, Kuma hakan kansa su kasa tsare sulallansu(coins)Bayan ka sayi Ethereum dinka, to aikinka ne ka mayar dashi Zuwa Digital wallet.
Ta zamto kai kadai ne zaka iya accessing wannan wallet din, hakan zai sa ya zama wadannan coins din naka ne har abada sannan ya zama ba wanda zai iya kwace (hack) maka account.To daga haka ka gama sayen Ethereum dinka sai kayi ta juya shi yadda kaso don ka samu riba.

Comments