Main menu

Pages

TOFA AN SOKE TAKARAN BOLA TUNUBU , TARE DA KOKARIN TURA SHI GIDAN GYARAN HALI.An Soke takaran Bola Tunubu saboda rashin primary certificate


To ance tana kasa tana dabo. Duk lokacin da Wani yayi yunkurin yin takara a kasar nan tofa an dinga kawo cecekuce akan hakan, wanda zaka ga ana ta bincike duk Wani sirrika nasu sai an bankado shi.To haka ta faru akan Dan takaran APC Ahmad Bola Tunubu, don kuwa yayi abinda bai kamata ba don takanas yaje har kotu yayi rantsuwa akan abinda karyane kan cewar wai Yana da takardar primary, da secondary, da bincike yayi bincike sai aka gano Ashe takardar bogi ce yaje ya Kai ma INEC har ta siyar mashi da form.
An tabbar Kuma an gano cewa Bola Tunubu bashi da primary and Secondary certificate, Kuma inda yace nan yayi shaidu Yan Makarantar sunce basu sanshi ba a wannan lokacin don ba anan yayi ba. To yanzu dai wannan karya da zuqe ta malle da Tunubu yayi idan bai wasa ba sai ta kaishi ga yin bursuna.

Idan kuka duba wadannan takardu zakiga takardar ta farko ta sama Affidavit ne takardar kotu cewa wai certificate dinshi sun bata.


Na biyun Kuma tform din INEC ne na Tunubu idan wajen certificate na primary da secondary duk babu su sai degree kawai. To mu dai ya kamata a dinga bincike da tantance 'yan takarkaru kafin a siyar masu da form. Baiwa kowa damar yin takara ko da bai da Wani ilmin shikenkara rusa kasarnan. Su hau suyi ta lalata mana harkar ilmi kamar yadda muke ciki a yanzu.


Allah Yayi mana zabin shugaba nagari adali.


Comments