Main menu

Pages

YANDA ZAKU MAGANCE SHAN. DATA A TIKTOK

 Yadda zaka magance Shan data a TikTok

Ina masu shiga manhajar TikTok, Kuma kuke fama da Shan data, da kin shiga kin fara kallo shikenan sai data ta kare.To ga yadda zakuyi maganin Shan data. Da farko zaku shiga profile, daga sa akwai wani dot guda uku, sai ku shiga cikin dot din nan, zai nuna maku setting and privacy. Sai ku shiga kuyi scrolling down.Zaku ga Data saver, idan a off take sai ka kunna ka Maida ta on. To da kayi haka shikenan kayi bankwana da Shan data a TikTok Insha Allah.


Abun babu wata wahala kuje ku gwada.Comments