Main menu

Pages

TOFA!! GWANJA ZAI YI WUFF DA WATA BUDURWA

 


Ado Gwanja Zaiyi WUFF! Da Wata Budurwa


Tirkashi! Mawaki Ado Gwanja Zai yi WUFF! Da Wata Matashiya Bayan Mutuwar Aurensa Na Farko. Wata Matashiya Ta Bayyana Kaunarta Da Jarumi Kuma Mawaki Ado Gwanja. Bayan Da Auren Mawakin Na Farko Ya Mutu,Ita Wannan Matashiyar Tana Yawan Alaqanta Sunanta Tare Dana Ado Gwanja Inda Take Sauya Sunanta Zuwa Mss Gwanja. Kalla Bidiyon Nan Domin Cikakken Labari.
Comments