Main menu

Pages

KU KALLI VIDEO SHAGALIN BIKIN LILIN BABA DA UMMI RAHAB
An Fara Shagalin Bikin Lilin Baba Ummi Rahab


MashaAllah! Kalli Yadda Aka Fara Shagalin Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab. Zuwa Yanzun Dai Shirye Shirye Sunyi Nisa Na Wajen Gudanar Da Bikin Nasu. Ranar Jumma’a Ne Aka Gudanar Da Kamu Day Na Bikin Mawaki Da Jarumar.

 


Ranar Asabar Daidai Da 18/06/2022 Za.a Gudanar Da Daurin Auren Nasu A Cikin Garin Kano, Muna Musu Fatan Ubangiji Allah Yasa A Daura Auren A Sa.a Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya.


Kalla Cikakken Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Ranar KAMU Na Auren Nasu.Comments