Main menu

Pages

ANA ZATON BUHARI ZAI ZABI PANTAMI A MATSAYIN MATAIMAKIN TUNUBU

 Yuwuwar Pantami shine zai ma Bola Tunubu mataumaki


DA DUMI-DUMI: Akwai Yiwuwar Ministan Sadarwa Da Tattalin Arziki Sheikh Isa Pantami Ya Zama Mataimakin Bola Ahmad Tinubu


Majiyarmu ta tabbatar wa da jaridar Daily News Hausa cewa akwai yiwuwar shugaban kasa Buhari ya zabi Minista Pantami domin ya yiwa Bola Ahmad Tinubu mataimakin shugaban kasa.


Bola Tinubu ya bawa shugaban kasa wuka da nama domin ya zaba mishi wanda zai mishi mataimaki, bincike ya tabbata cewa shugaban kasar ya maida hankali a tsakanin jihohin Bauchi ko Gombe.


Koma dai menene zuwa gobe jam'iyyar za ta bayyana wanda zai yiwa Tinubu mataimaki.


Shin ko kuna fatan hakan ta kasance?

Nikam nace Ya Allah Ka tausaya mana Ka zaba mana shugabanni nagari na kwarai ba don halinmu ba. Bamu da Wani zabi face zabin Allah


Comments