Main menu

Pages

SARAH ALOYSIUS TA DADIN KOWA TA RERA MA ANNABI MUHAMMAD WAKA SBD SON DA TAGA MUSULMAI NAYI MASA


 


Saboda soyayyar da muke ma Annabi Christian ta yi ma Annabi waka


Shauƙin Soyayar Da Musulmai muke Yiwa Annabinmu Ya Birge Sarah Aloysius duk da cewa ba Musulma bace, Shi Yasa ta Rera Masa Waka, Cewar Sarah Aloysius Ta Cikin Shirin Fim Ɗin Daɗin Kowa, wadda kuka Fi sani da SteppenyMasu karatu wanne fata kuke da shi ga Sarah Aloysius da ta rerawa shugaban halitta Annabi Muhammadu S.A.W waƙa ranar Maulidi, duba da ita ba sulmaba ce?To mudai fatan mu shine Allah Ya sa wannan soyayyar tayi tasiri a cikin zucyanta har ya janyo ta ga shiga cikin shiriya, wato ta Musulunta, Wannan shine babban fata da buri da muke mata.


Allah Ka Karawa Annabinmu Annabi Muhammad SAW tsira da aminci.

Comments