Main menu

Pages

NAFISA ISHAQ, 'YAR FILM DIN DA TA ZAGI DAURAWA AURENTA YA MUTU

 


Ƴar Fim din da Ta Zagi Daurawa Aurenta Ya Mutu

Wannan Jarumar Data Zagi Daurawa Kwanakin Baya Akan Wani Fatawa Daya Taba Badawa Cikin Karatunsa Na Cewa “Mace Ba Ita Bace Dadin Duniya” Domin Gabanta Ma Abin Kyama Ne” Aurenta Ya Mutu. Jaridar HausaMini na ruwaitoJarumar Mai Suna Nafisa Ishaq Tayi Auren Ne Jim Kadan Bayan Da Ta Fito Tama Daurawar Kaca Kaca Akan Fatawar Da Malamin Ya Fitar, Inda Ta Fito Tama Malamin Kaca Kaca A Matsayinta Na Wacce Take Ganin Kamar Karatun Na Malam Yaci Zarafin Mata Ne.Bayan Hakan Ne Sumata Su Fito Su Mata Caaa, Inda Ita Kanta Daga Baya Ta Fito Ta Bada Hakuri, Inda Tace Rashin Sani Ne Yasata Irin Wannan Maganar Ita Tana Neman Afuwa Ga Malam Ga Kuma Mutane.
Bayan Rigimar Ne Kuma Sai Wani Mutum Yayi WUFF! Da Ita. Yanzun Haka Muna Samun Labarin Cewa Auren Jarumar Ya Mutu Mudis, Inda Muke Ganin Alamun Sakayya Ce Ya Fara Binta Tun Anan Duniya.


Ku Kalli video kuji cikakken bayani.Comments