Main menu

Pages

KWAKKWARAN MATAKIN DA GWAMNATI ZATA RINGA DAUKA AKAN 'YAN TIKTOK.

 


Gwamnatin Kano zata fara daukar matakin akan 'yan TikTok dake yada badala


Bayani yazo cewa gwamnatin Kano tace lallai dole ne a dinga daukar mataki akan 'yan TikTok dake yin iya shege, inda zata Sanya 'yan hisbah da jam'i"an gwamnati wajen damko duk wasu shaidanu dake iskanci a TikTok.
To sai dai Kuma ay ba kanawa ne kawai ke yin TikTok ba, but duk da haka za a iya gani 'yan Kano din suma na wasu garuruwan duk gwamnatin Kano zatayi maganinsu. Saboda bincike ya nuna cewa gaba dayan wannan manhajar ta TikTok 'yan Arewa sun fi yawa.
Kunga kenan duk Wani shege ko shegiyar dake tashen iskanci a TikTok to za ayi maganinsu.

Don Jin cikakken bayani ku Kalli Wannan video.
Comments