Main menu

Pages

MUHIMMIYAR SANARWA AKAN DAOWAR FILM DIN LABARINA

 Cikakken bayani Game da dawowar Labarina Series

A yau din nan bayan tafi hutu mai dogon zango wanda fitaccen mai bada umurni aminu saira ya fitar da sanarwa akan zango na biyar da na shidda “Season 5&6”.


Aminu saira ya fitar da wannan sanarwa a shafukansa na sada zumunta inda yake cewa.
SANARWA! SANARWA!

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu Allah yabar Zumunci @sairamoviestv #LABARINA 5&6″
Comments