Main menu

Pages

ZAZZAFAN MARTANIN DA BABAN CINEDU YAYIWA SARKIN WAKA, TARE DA TONA MAI ASIRI

 Assalamu alaikum. Barkanmu da yau barkanmu da sake haduwa. To a yau ma dai mun qara leqawa Kannywood ne, inda muka tsinto wani zazzafan martanin da Baban cinedu yayiwa Sarkin Waka Nazir kan martanin da yayiwa Nafisa Abdullahi akan maganar nan dai ta almajirai.


Inda Baban cinedu yace sarkin Waka dama yanajin haushin Nafisa don ta daina yi mai film din Labarina shiyasa Nazir din ya juyawa Nafisa magana Wanda duk Wanda yaji yasan akwai wata a kasa.


To don Jin cikakken bayanin sai ku Kalli Wannan video.Comments