Main menu

Pages

KO KUNSAN ILLAR FAMILY PLANNING GA MACE AT EARLY AGE?

 


Illar Yin Planning Ga Mace Me Kananun Shekaru.

wannan babban hatsarine kaga mace me shekaru kanana da basu wuce 23 zuwa 24 ba Kuma bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba tana da Sha'awar yin family planning ta hanyar Shan kwayoyi ko kuma yin alura ko saka roba wanan babban hatsarine ga illata mahaifar mace musamman ga wadda bata tabayin haihuwa ko 1 ba illace dakan hana haihuwa kwata kwata da maida mace inferlity. Acikin rukunin planning akwai alura kamar haka;


1.depo provera _ wannan allurace da matan kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3) Wanda kafin yinta a tabbatar da macce tana haihuwa kusan (6 ko7) sdb allurace me matukar hatsari da lalata mahaifa da canzawar Al'ada ga mace wanna alurar ba  a yima mace me haihuwa 1 ko 2 zuwa 4 sau dai wadda tai haihuwa kamar 7


2. Noristerat; wannan allurace da akeyima mace ta tazarar wata 2 wadda ita ana yima masu kanana haihuwa kama daga haihuwa 1 ko biyu wanan a cikin allura tana da saukin sha'ani bisa ga (depo provera) ta wata 3.


3. Pills ; Shan kwayoyin planning Shima yana da kalar tasa illa ta sakin zubar jini koba a period ba sanan shima yana hana haihuwa kwata kwata.


4. Implanum; robar hannu, wannan ita ce ake saka ma Mata a hannu ta shekaru kamar 4 zuwa 5 wannan itama illarta mussaman ga wadda bata taba haihuwa ba takan hana haihuwa da saka mace tayi kiba kokuma tayi rama ga zubar jini.


5. I. U. D;  wannan planning ne da ake saka ma macce a mahaifa cikin farjinta shima yana shekaru aciki wanda duk ya fisu matukar hatsari domin wani lokaci idan akazo cire shi inba a dace ba yakan katse aciki sannan yana saka zafi yayin saduwar aure sannan yana saka mace bleeding sannan kuma yana kartarma magidanci gaba yayin saduwa saboda akwai masu doguwar Abu.


ILLAR DA FAMILY PLANNING KE HAIFARWA

1. Saka zubar jini a farji

2. Saka rama

3. Saka jiki yayi kiba

4. Infertility Hana haihuwa

5. Rikicewar jinin Al Ada

6. Zafin yayin saduwa idan akasaka i.u.d

7. Jin wani Abu na yawo acikin cikinki kamar kinada juna biyu

8. Rashin ganin Al Ada kwata kwata har zuwa wasu shekaru.

Comments