Main menu

Pages

ABUBUWAN DAKE DAUKEWA MACE NI'IMA, DA ABBWN DA YA KMT SUYI DON DAWWAMAR DA ITA

 


Abubuwan Dake Dauke Ma Mata Ni'ima

Ni'ima wani babban al'amari ne wanda macen da take da shi take matukar Jin dadi kuma tana faranta wa Mijinta rai

Wacce kuma bata d shi tana cikin tashin hankali Mata da yawa kan kauce domin Neman maganin Karin Ni'ima wasu har ya kai ga cutar da Kansu ko kuma ya kai su ga maganin da zai Kawo halakarsu Allah Ya tsare.


1. Farko wato abincin mu, Abinci mai Maiko cin soyyayen abinci yana dauke mana Ni'ima

2. Sugar;  Shan sugar da yawa yana busar da Mace ya dauke mata niima.

3. Ruwan sanyi indai Zaki sha ruwan sanyi lokacin kwanciya to lallai zai dauke miki niima. Ranar kam maneji zai samu

2. Yanayi Kamar Su;

-Bacin rai

-Tunani

-Bakin ciki

-Hatred (Tsana)qiyayya)

Wadannan sune suke sakawa Sam duk wasan da miji zai miki baza ki taba ji ba balle ma kisan ya miki saboda Kina fama da Psychological trauma saboda haka hankalinki baya kanshi.

3. Sakaci wato Negligence ke nan ko Kazanta

- Idan bayan Gida ya shiga farjinki zai dauke miki niima

- Yawo ba takalmi kina taka datti

- Zama a jikin murhu ko a rana zafin rana yana kona ki da ruwan Jikinmu

- Wanka da ruwa Mai zafi sosai sosai lokacin kwanciya zai konar da ruwan jiki.

- Kazanta Rashin cire gashi a ko Ina a jikinku wannan perspiration wato zufa daga nan wajen excessive yana kone ruwan jikin mu:

-  Rashin kula da kai shine rashin shan maganin niima saboda jikin mu kullum sauyawa yake yi ko munki ko munso.

yakamata mu dinga kula sosai sosai

Yanzu idan kika kalli face dinki a mirror ki tuna 10 years back haka kike?

Ai dole Ku zama conscious of looks dinki

Yadda Zaki shafa mai ko powder ko turare haka ya kamata ki kula da kasan ki.

- Ban da maganin cushe cushe, ki nemi na sha wanda zai dauke hankalin mijinki wanda kullum zai zama yana shaukinki

Niimar mu ko munki ko munso raguwa takeyi da shekaru, So dole mu samu supplement da zai dinga supporting dinmu

Yanzu idan kikaje turai ko kasashen larabawa dole ne suna da permanent Supplement da suke sha wanda take kula da su samsamsam baza ki tsufa ba

Macen da ta san kanta bata tsufa, duk matar da ta tsufa ita taso ba kwalliya bane kawai har da abinda zaki sha ki zama Fes.


4. Rashin cin balance diet; Idan mace bata cin abincin da ya kamata taci ni'imarta zata dauke.

Saboda haka mata a daina kulla Kudi a dinga kula da kai

Especially Madara kwai Nama Na karamar dabba da kajin gida.

6 Maganin Family planning; Wasu magungunan daukewa mace niima suke yi

Shiyasa idan kina yi dole ki hada da maganin da zai saukar miki da niima dole idan ba haka ba qilu zata jawo Bau.

Dole ne idan kina ganin chanji kije a dubaki a baki shawara akan abinda ya kamata ki sha.

Maganin Niima ba lalle sai Maca da Horny ba su kawai an yadda da su medically ne a zamanan ce, amma kullum Ina fada muku su

- Hakkin Daka

- Kafi Malam

- Idon zakara

- Cukwui

- Mazarkwaila

- Hero

- Gumba

- Sassaken baure

Etc

Suna taimakawa mace sosai sosai wajen saukar mata da niima da kuma gamsar da mijinki

Wasu yanayin halitta ke hana gamsuwa ki namiji ko

mace amma wadannan magungnan suna taimaawa 

7. INFECTION constants ko kuma recurrent infection yana dauke Niima ya saka ki bushe sosai duk maganin matan da Zaki sha bazai miki komai ba.

Daga bushewar niima sai kuma ki zama Sexphobia wato baki son sex wanda zai iya leading to Despenurria painful sexual inter course a dage da neman maganin Infection.

Ba kuma ke kadai ba dole kusha maganin tare

7. Ciwo idan Mace tayi ciwo yana kone ruwan jikinta ya zama bata da niima ko kadan musamman Zazzabi, Zazzabi ko wani irin ne saboda akwai Hemolysis wato breaking na Ruwan Jiki yana kone ruwan jikin.

8 Basir idan Mace tana da Basir yana zuke ruwan gabanta saboda alakar basir da gaban mace lalle yana zuke duk ruwan da yake wajen.

9. Sai kuma amai da gudawa wannan mugun ciwo ne sosai sosai idan mutum yayi to ayi  kokari ai replacing rowan jikin akai akai idan ba haka ba za a iya samun ciwon koda domin ita koda a cikin ruwan Allah t halicce ta, idan tayi wasu awoyi bata cikin ruwa sai ta buga ta daina aiki. Daga nan ciwon koda yazo saboda haka ba rashin Niima ciwo ke kawowa ba har ma da cutuwa da kuma complications, wato lahani babba.

Allah Ya karemu Ameen

Comments