Main menu

Pages

SARKIN WAKA YA MAYARWA NAFISA MARTANI AKAN MGNRTA NA KULA DA YARA

 A makon da ya gabata ne dai Jaruma Nafisa Abdullahi tayi wallafa a shafin ta inda take cewa ya kamata iyaye su daina haihuwar 'ya'yanbda suka San ba za su iya daukar nauyisu ba. Inda take cewa iyaye na haihuwar Yara suna kaisu almajirci, duba da yadda zaka ga yaro Dan qarami da ko tsarki bai Isa ace tana yi ma kanshi ba balle wanka Amma sai kaga an dauko su an kawo su almajiranci.


Wannan maganr da tayi kuwa ta tayar da kura inda mutane da dama sukai ta Maida Mata raddi Mai zafi akan wannan furuci nata duk kuwa da cewa maganar nata gaskiya ne ta Fadi, to Amma ba a duba maganar ba sai aka Kalli wadda maganar ta fito daga bakinta.


To ana cikin wannan qura be sai ga Naziru sarkin Waka Shima ya fito da nashi martani inda ya wallafa a nasa shafin Shima. Don Jin cikakken martanin sai ka Kalli Wannan video


 

Wannan shine video martanin da sarkin Waka yayi, Kuma Shima idan aka Kalli maganar tashi da Idon basira zamu ga cewa lallai maganar shi Shima gaskya ya fada. To Allah Ya bamu ikon aikata dai dai a.duk inda muke.

Comments