Main menu

Pages

YADDA AKE HADADDEN HADIN FURA DA AYABA

FURA ME AYABA


Ingredients


Fura 3 idan manya ne kuma 2

Yoghurt

Peak milk 1

Banana 1


Procedure:


Ki samu fura mai kyau, ki zuba a blender, ki zuba yoghurt, da peak milk, sai ki yayyanka Ayaba guda daya ko rabi. Daga nan sai ki nike su, kada ki sa ruwa, zaki ga yayi kitibir, kuma dadi ba a bawa yaro mai quya, Idan kina so zaki iya sa dan ruwa, ko ki kara peak daya na ruwa yanda zai saki, amma kada ki sa ruwa in so samu ne. Kuma zaki iya dan sa sugar idan kina so but gardi da dadin shi ba sai an sa sugar ba, Sai ki sa Fridge before maigida ya dawo.


Sannan in so samune ki gasa masa kaza mai dadi, ko kiyi masa suya, ko stick meat. Zaki ga yanda zai sa shi Nishadi, gashi da kosarwa, saboda dadi zai dauka ba Fura ba ma yake sha.

Comments