Main menu

Pages

 Yadda Zaki Hada Ice Cream A Gida. 

A yau zamu kawo maku video yadda zaku hada Ice Cream dinku a gida ba sai kin kashe kudin siyen na shago Mai tsadar tsiya ba.


Sannan yadda Azumin nan me gabatowa Zaki iya hada maku kuyi buda baki dashi matsayin abin Sha.

Ga video ku kalla a tsanake don kar ki samu kuskuren wajen hada naki.



A sha shagali Lafiya.




Comments