Main menu

Pages
Gyaran breast Hadi Na Musamman

 Ki sami garin hulba, ki tafasa ki rika gasa nonon da shi, sai kuma a shafa man hulban a kan nonon a ga abin mamaki sannan kuma a fasa kwan salwa a shafawa nonon, kuma a fasa guda uku a sha su danye.  Ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau uku a rana.


Comments