Main menu

Pages

      
  MAGANIN SANYI


Asamu namijin goro guda 5

Asamu citta mai yatsu guda 5

Asamu tafarnuwa guda 3

Asamu lemun tsami guda 5


Zaki samu namijin goronki ki dakashi itama chittarki mai yatsu da tafarnuwarki kijajjagasu lemun tsami zaki yankashi kanana kanana sannan ki matseshi achikin ruwa,
 A chikin ruwan dakika matse lemun tsamin zakisa wannan namijin goron da tafarnuwarki da cittar dakika jajjaga bawon lemunki dakika matse  ki jefata achiki saiki zuba su achikin tukunya ki dorasu a wuta su tafasa 
Saiki tace kirinka sha safe da yamma na tsawon sati 2 to wlh ke da sanyi kunyi byebye Amman dan Allah sister's adaina amfani da ruwan sanyi pls sannan adaina zama a tantagaryar kasa ko suminti kotanan sanyi nasamun damar shiga a HQ dinki Allah yasa mudace


Comments