Main menu

Pages

YADDA AKE HADA INGANTACCEN TSIMI

 
     HADIN TSIMI


Sassaken baure 

Kanun fari

Minannas

Chitta

Zuma 

Mazar kwailan

Chitta 

Madara

Dabino

Zogale Yadda zaki hada idan kika sayo sassaken baurenki ki gyara shi ma,ana ki wanke shi sannan ki dora tukunyarki a wuta ki zuba sassaken baurenki achiki saiki daka kanun farinki da minannas dinki da citta yar kadan saikizuba acikin sassaken nan naki dakika dora a wuta su yita dahuwa tare.
 Idan yakusa dahuwa saiki daka mazarkwailarki kisa achiki idan ya dahu zakiga yayi brown sosai yayi duhu yana kamshi sosai saiki tace shi zaki iya sha ahaka, amman ida so samune kafin kisha kisamu dabino zaki chire mishi diya saiki jikashi idan yajiku saiki damashi da hunnunki kimurjeshi saiki samu zogale sabuwar figowa kiwanke kihada ta da dabinon nan kimarkadasu a blender saiki tace kisa madara da Zuma cokali daya kihada da wannan HADIN naki nasassaken baure kina sha himmm yar uwa.
Rannan sai kin San kinsha tsimi, wannan hadin yayi sosai wlh saikin gwada Dan Allah sisters kafin amfani da kayan mata arika shan maganin sanyi anfi ganema kan mgni Zakiga wata taitashan magani bata ganema kanshi wlh wannan duk sharrin sanyine 

Comments