Main menu

Pages

MAGANIN SANKARAN MAHAIFA (OVARIAN CANCER) 


Daga cikin abubuwan da ake amfani dasu domin dakile chutar Cancer, akwai :_

Man Zaitun da kuma ganyensa.

Man Habbatus sauda.

Itacen Teen.Ki samo Man Zaitun da Man Habbatus Sauda ki hadasu waje guda ki rika yin matsi dasu._

    Sannan ki sake hada wani ki karanta ayoyin Ruqyah da ayatush shifa'i aciki, ki rika shan cokali biyu kullum kafin kici komai. Da dare kuma cokali daya.
    Sannan ki samu ganyen zaitun da ganyen Magarya da kuma 'dan itacen Teen (idan baki sameshi ba ki nemi dabinon agadas) ki hadasu ki nikasu waje guda. Ki gaurayasu tare da garin Habbatus Sauda acikin zuma. Ki rika shan cokali biyu safe da rana da dare.
Ki yawaita kuma Karatun Alqur'ani da Zikirin Allah safiya da maraice. Tare da yawaita yin sadaqah._ _In sha Allahu zaki ga abin mamaki cikin ikon Allah zaki warke._

Allah ta'ala yasa mudace```        ​

Comments