Main menu

Pages

KO KUNSAN WANNAN GAME DA GARIN GANYEN MAGARYA?






AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA GA LAFIYAR DAN ADAM.

.

Itaciyar magarya wadda akafisani da (Assidir) a larabce itaciyace mai albarka da daddeden tarihi, Tunkafin zuwan musulinci ana amfani dashi kuma bayan zuwan musulinci Annabi (ﷺ) ya tabbatar da amfaninsa duk da su turawan yamma sai afarkon karni na shatara suka sanshi.



Magarya yana kunshe da magunguna masu matukar mahimmanci ga jikin dan Adam kuma yana da karfin kashe kwayoyin cuta cikin dan kankanin lokaci magarya Antibiotic ne mai karfin gaske kuma cikin ikon Allah bashi da wani illa wato side effects na azo agani.



  KADAN DAGA CIKIN AMFANINTA.

(1) Ciwon daji (cancer)Idan ana dafa garin magarya anasha da zuma yana kashe kwayar cutar daji koda nacikin jini ne idan kuma Yayi miki sai arinka dafagarin magaryar da ruw an khal ana wanke wurin mikin idan anwanke sai a barbadagarin magaryar.



(2) Yanada karfin yaqar cutarfata kamar su tautau, makero,

Kanzuwa da sauransu saiA kwaba shi da zuma arinkasha Ana shafawa a Wurin da abin ya shafa.



(3) Yana tsaftace jini domin Yana dauke da sinadarin Saponin alkaloid da triter pe noid wadannan Sinadaraine masu tsaftace Jini.



(4) Shansa da ruwan zafi yana magance gajiya da ciwon Jiki.


(5) Yana magance ulcer idan ana shansa da madara ko zuma.

.

_*(6)-* Yana taimakawa hanta yahan ashi jin ciwo dacututtuka.


(7) Yana daidaita nauyin mutun.


(8) Yana tsaida zawo cikin kankanin lokaci idan aka Shashi da ruwa ko koko.

.

(9) Yana miqar da kasusuwa musamman ga mai karaya.



(10) Yana maga nin rashin sha awa ga mata idansuna tsarki dashi kuma Suna shansa da madara._ _Wallahu Alalam.          

         Allah ta'ala yasa mundace

Comments