Main menu

Pages

MATA, GA MAGANIN DAIDAITA RIKICEWAR AL'ADAH

MAGANIN DAIDAITUWAR JININ AL'ADAH NA MATA


 A  kwai abubuwa da dama a bangaren likitancin Musulunci wadanda idan anyi amfani dasu ana samun daidaituwar jinin haila.Misali a nemi 

(1) KUSTUL HINDI (GARI)_ 

(2) HABBATUS SAUDA (GARI)._A ha'dasu waje guda a gauraya sannan arika diban cokali guda ana tafasawa da ruwa kofi guda, ana sha da zuma (bayan yayi sanyi).Haka za'a rika yi safe da yamma har kwanaki biyar ko sati guda._Bayan haka a nemi saiwar nan mai suna Shajaratu Maryam" A rika jikawa cikin "ruwa, ana shan ruwan ko yaushe ana Qarawa. Za'a ci gaba da shansa har zuwa lokacin da jinin zai tsaya.


In sha Allahu zai tsaya ba da dadewa ba._          Allah ta'ala yasa mudace.        ​

Comments